Igbo-Ukwu

Igbo-Ukwu


Wuri
Map
 6°01′N 7°01′E / 6.02°N 7.02°E / 6.02; 7.02
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaAnambra
Ƙaramar hukuma a NijeriyaAguata
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Igbo-Ukwu ( Turanci : Great Igbo ) birni ne, da ke jihar Anambra a Najeriya, a yankin kudu maso tsakiyar kasar. Garin ya ƙunshi sassa uku sune; Obiuno, Ngo, da Ihite (ƙarancin yanki 4) tare da ƙauyuka da yawa a cikin kowane kwata da gundumomi talatin da shida (36). Hakanan tana da iyaka da Ora-eri, Ichida, Azigbo, Ezinifite, Amichi, Isuofia, Ikenga da wasu garuruwa.[1] Saura sun hada da Ekwulummi, Ụmụana, da dai sauransu

  1. Fidesnigeria (5 May 2013). "Tension Grips Igboukwu* Leadership Crisis, Gunmen Hold Town Hostage". Archived from the original on 19 April 2014. Retrieved 19 April 2014.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search